Umar m sharif – Fanan 🎶 wane yafi iya wakar acikin jarumai mata ???

 

Umar m sharif – Fanan ðŸŽ¶ wane yafi iya wakar acikin jarumai

Wakar Umar m Sharif mai suna fanan wakar da har yanzu babu wata waka da yan mata suke yayi kamar ta sannan waka ce wacce ake rubibunta wajen ji musamman acikin kafafen watsa labaran na zamani irinsu tiktok

Anga manya mata da kanana da kuma yan kannywood suna yawan yin bidiyo da wannan wakar harma da yan mata na gida duk kowa ya karkara aka wannan wakar saboda yadda wakar tayi dadi kuma akayi kalaman soyayya acikinta

Comments